Sarkin Borgu na jihar Niger Alhaji Haliru Dantoro Kitoro III Ya rasu a asibiti Jamus sakamakon wani rashi lafiya da yake fama dashi.
Alhaji Haliru Dantoro dai yana cikin manya sarakuna a arewan cin Najeriya..za ayi jana'izar shi da zaran a dawo dashi daga jamus
Title :
Sarkin Borgu Kitoro III Ya Rasu
Description : Sarkin Borgu na jihar Niger Alhaji Haliru Dantoro Kitoro III Ya rasu a asibiti Jamus sakamakon wani rashi lafiya da yake fama dashi . Alhaj...
Rating :
5