Sojojin Najeriya sun samu wani babbar sabon nasara kan yaki da karshen ta’addancin a kasan. Sun kama wani shugaban yan ta’addan Boko Haram a Arewancin Najeriya.
Sojin sune sun bayyana haka a wani sabon labarin su akan Operation Lafiya Dole. Labarin ta bayyana wanda sojin sun wargaza yan ta’addan a yakin kwanan nan.
A takada daga jami’i mai hudda da jama’a na sojin Najeriya na Operation Lafiya Dole, Kanar Tukur Ismail Gusau zuwa jaridar Naij.com, ta bayyana wanda sun kama wani John Trankil, dan ta’addan Boko Haram a kasuwar Shanu a Maiduguri, birnin jihar Borno.
Takadar tace: “Sojin Najeriya ta Dibishan 7 na Operation Lafiya Dole sun samu wani babbar nasara da kama wani babbar dan ta’addan Boko Haram, Mista John Trankil a kasuwar Shanu a garin Maiduguri.
“Bincike na farko ta bayyana wanda mai tuhumcen yace wanda 9 cikin su sun shiga Maiduguri da bindiga AK 47 guda guda da motar Hilux da bam guda 20 wanda zasu tashi a wasu garuruwa a Maiduguri.”
Title :
[Photos] Sojojin Najeriya Sun Samu Wani Babbar Nasara Akan Yan Boko Haram
Description : Sojojin Najeriya sun samu wani babbar sabon nasara kan yaki da karshen ta’addancin a kasan. Sun kama wani shugaban yan ta’addan Boko Haram a...
Rating :
5