wanna hoton Abdelhamid Abaaoud kenan daya daga cikin maharan paris.. Abdelhamid dan shekara 27 ne dan Syria yasa mu hayan shiga Faransa ne ta kasar Belgium. shi Abdelhamid ya na daya daga cikin manya shugabannin ISIS.. wanda shi aikin sa Fadakarwa da mutane akan ISIS da kuma zatar da hukuncin... Ga hutuna na sa na kasa
Title :
[Photos] Hotuna Abdelhamid Abaaoud Daya Daga Cikin Maharan Paris
Description : wanna hoton Abdelhamid Abaaoud kenan daya daga cikin maharan paris.. Abdelhamid dan shekara 27 ne dan Syria yasa mu hayan shiga Faransa ne...
Rating :
5