A halin yanzu, Shugaba Muhammadu ya isa jihar Kebbi. Yana jihar akan bude aikin gona na lokacin shekarar busasshe
Wani jami’i mai hudda da jama’a na shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana haka a shafin Twitter shi. Yace wanda shugaban Najeriya ya sauko a jihar Kebbi.
Title :
[Photos] Buhari Ya Ziyarci Jihar Kebbi
Description : A halin yanzu, Shugaba Muhammadu ya isa jihar Kebbi. Yana jihar akan bude aikin gona na lokacin shekarar busasshe Wani jami’i mai hudda da ...
Rating :
5