Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci a binnen Sarkin Borgu wanda ya rasu. An yi binnen Alhaji Haliru Dantoro Kitoro III a karamar hukumar Bussa, a jihar Nija.
Shugaba Buhari ya nuna juyayi da karamar hukumar Bussa da mutanen jihar Nija gaba daya kan mutuwan sarkin na’alada mai girma.
Ga hotunam daga binnen:
Title :
[Photos] Buhari Ya Halarci Jana'izar Sarkin Borgu
Description : Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci a binnen Sarkin Borgu wanda ya rasu. An yi binnen Alhaji Haliru Dantoro Kitoro III a karamar hukumar Bus...
Rating :
5