Manaja: Mene ne
sunanka?
Gaye: KF.
Manaja: Menene KF?
Gaye: Kabir Faruk.
Manaja: Wane gari kake?
Gaye: KF.
Manaja: Menene KF?
Gaye: Kwanar Farakwai.
Manaja: Wace unguwa kake?
Gaye: a KF nake.
Manaja: Mene ne KF?
Gaye: kofar Fada.
Manaja: Wace makaranta ka yi?
Gaye: KF.
Manaja: Me ke nan?
Gaye: Kwalejin Fasaha.
Manaja: menene sana’arka?
Gaye: KF.
Manaja: Menene KF?
Gaye: Kotar Fartanya.
Manaja: toh tashi ka tafi sai
mun nemeka.
Gaye: To ya labarin KF?
Manaja: Mene KF?
Gaye: KF shine Kokarina Fa? Manaja: To kai
ma KF.
Gaye: Ah! Manaja, me kake nufi
da KF?
Manaja: Ka fadi..........
barkan mu da shan ruwa
Title :
[Mu Sha Dariya] Wani Gaye Yaje Interview
Description : Manaja: Mene ne sunanka? Gaye: KF. Manaja: Menene KF? Gaye: Kabir Faruk. Manaja: Wane gari kake? Gaye: KF. Manaja: Menene KF? Gaye: ...
Rating :
5