A wani rahoto da jaridar This Day ta fitar, rahotan ya bayyana cewa yanzu kungiyar bata da kudi saboda abubuwan dake faruwa a Gabas ta tsakiya.
Yace: “A halin yanzu, kungiyar Boko Haram bata da halin kera makamai irin wadanda take nunawa. Saboda ita kanta ISIS dake taimaka mata tana fuskantar matsi daga Amurka da kuma kasar Rasha saboda hare haren da ake kaimasu a Syria da Iraqi.”
Hukumar soji kuma ta bayyana cewa ta saki mutane 182 wadanda ake zargin cewa yan Boko Haram ne daga Barikin Maimalari a jihar Borno.
Title :
Kungiyar Boko Haram Ta Tsiyace
Description : A wani rahoto da jaridar This Day ta fitar, rahotan ya bayyana cewa yanzu kungiyar bata da kudi saboda abubuwan dake faruwa a Gabas ta tsaki...
Rating :
5