Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta fitar da jerin kasashe masu karfi a wasan kwallo, inda kasar Ivory Coast ta zamo ta daya a Afrika, kuma ta 22 a duniya.
FIFA ta kuma sanya Algeria ta biyu a Afrika kuma ta 26 a duniya, yayin da Ghana ta zama ta uku a Afrika kuma ta 30 a duniya.
Najeriya ce ta goma 12 a jerin kasashen Afrika kuma ta 59 a duniya, inda Kamaru take mataki na bakwai a Afrika kuma ta 51 a duniya.
Hukumar ta FIFA ta fitar da wadannan jerin kasashen ne a rahoton da ta fitar na watan Oktoba.
Ga kadan daga cikin jerin:
1. Ivory Coast
2. Algeria
3. Ghana
4. Cape Verde
5. Senegal
6. Tunisia
7. Cameroon
8. Congo
9. Guinea
10. DR Congo
Title :
Ivory Coast ce kan gaba a kwallon kafar Afrika
Description : Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta fitar da jerin kasashe masu karfi a wasan kwallo, inda kasar Ivory Coast ta zamo ta daya a Afrika, k...
Rating :
5