Bayan hare haren data kaima Paris, babban birnin kasar Faransa, a ranar Juma’a 13 ga watan Nuwamba, kungiyar ISIS ta bayyana cewa Najeriya na cikin inda take so ta kai a hari.
Wata sashen yanar gizo mai suna Tracterrorism.com ne ya bayyana haka inda ya dauko sakon daga shafin ISIS.
Tace: “Bayan inda muka kai hari sai Najeriya, kafin mu tafi Andalusia (Ingila). Shugaba Muhammadu Buhari dai ya jajanta ma kasar Faransa bayan abunda ya faru. Sannan kuma yayi kira a hada hannun domin yakar ta’addanci a duniya.”
Idan baza ku manta ba, kungiyar ISIS ta kai hari a iri irin kasheshen duniya.
Title :
ISIS Tayi Magana Akan Najeriya Bayan Harin Faransa
Description : Bayan hare haren data kaima Paris, babban birnin kasar Faransa, a ranar Juma’a 13 ga watan Nuwamba, kungiyar ISIS ta bayyana cewa Najeriya n...
Rating :
5