Kanar Sani Usman ne ya tabbatar da haka a wata fita da yayi da jaridar Premium times a waya.
Yace: “Ina tabbatar da cewa an kai ma sojojin mu na Bataliya Na 157 a Gudunbali. Amma ba’a raba Baga ba kamar yadda kuka ce.
“Sojin da aka Kai ma hari suna karkashin ikon MNJTF ne. Kuma suna shirin maida martani a halin yanzu.”
Sannan tabbayya a cewa Kwamandan Bataliya ta 7 zaya fidda rahoto zuwa anjima. A jiya ne jaridar ta fidda rahoto Inda Ta bayyana cewa Sojoji 105 ne suka bacce bayan da aka Kai harin.
Title :
Hukumar Soji Ta Tabbatar Da Bacewar Mutanen Ta
Description : Kanar Sani Usman ne ya tabbatar da haka a wata fita da yayi da jaridar Premium times a waya. Yace: “Ina tabbatar da cewa an kai ma sojojin ...
Rating :
5