Koda yake wannan hadin yanada dan wahala amma kidaure ki hadashi saboda zakiga amfaninsa kisamu jar dilka lemom tsami bawon kwai sabulun salo sabulun ghana sabulun dinya detol na ruwa dukkansu ki takasu waje daya kina diba kadan kina wanka dashi
2/sannan idan kuarajen fuskane wanda suke bata fuskar mace zaki iya samu asalin nonon shanu saiki samu wani kyalle me tsafta wanda zai iya tace miki wannan nonon saiki juye nonon akan kyallen sannan kimatseshi har saikin fitarda wani mai ajikinsa saiki rinka wake fuskarki da wannan man nono insha allahu za ayi nasara