Shugabannin jam'iyyar APC Ta jihar kogi ta sanar da cewa Yaron Marigayi Prince Abubakar Audu wato Muhammad Audu zai maye gurbin ubansa a masayi dan takarar gwamna APC a jihar. Mataimakin shugaban APC na jihar Mr Daniel Isah ya bayyana na wa manima labarin baya ganawa da su kayi yau da safe
Title :
Dan Marigayi Audu Abubakar Ne Zai Maye Gurbin Sa A Mastayi Dan Takarar Gwamnan APC A Jihar Kogi
Description : Shugabannin jam'iyyar APC Ta jihar kogi ta sanar da cewa Yaron Marigayi Prince Abubakar Audu wato Muhammad Audu zai maye gurbin ubansa a...
Rating :
5