Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa iyalan wadanda suka rasu a harin na Yola, sannan ya yi addua'ar Allah ya bai wa wadanda suka jikkata lafiya.
Shugaban kasar ya jaddada aniyarsa ta murkushe 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram.
Ya kara da cewa, "Makiyanmu ba za su taba yin galaba ba. Za mu hada karfi da karfe domin murkushe ta'addanci".
Title :
Buhari Ya Sha Alwashin Murkushe 'Yan ta'adda
Description : Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa iyalan wadanda suka rasu a harin na Yola, sannan ya yi addua'ar Allah ya bai wa wadanda suka jikka...
Rating :
5