Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya amince da nadin alkalan kotunan tarayya 30.
Shugaba Buhari ya amince da nadin ne bayan hukumar da ke sa ido kan alkalan kotunan kasar ta tantance su.
Wata sanarwa da Soji Oye, mai magana da yawun Alkalin Alkalan kasar, Justice Mahmud Mohammed ya fitar, ya ce za a rantsar da alkalan ne ranar biyu ga watan Disamba.
Ga jerin sunayesu:
1. Hon. Justice Yellin S. Bogoro - Bauchi
2. Rosemary O. Dugbo Oghoghorie - Delta
3. Taiwo Obayomi Taiwo - Ogun
4. Ibrahim Watila - Borno
5. Mallong Peter Hoommuk - Plateau
6. Isa Hamma Adama Dashen - Adamawa
7. Hassan Dikko - Kebbi
8. Jude Kanyioh Dagat - Kaduna
9. Olayinka Olusegun Tokode - Osun
10. Simon Akpah Amobeda, - Kogi
11. Jane Egienanwan Inyang - Cross River
12. Daniel Emeka Osiagor - Rivers
13. Prof. Chuka Austine Obiozor - Anambra
14. Iniekenimi Nicholas Oweib - Bayelsa
15. Hassan Muslim Sule - Zamfara
16. Hadiza Rabiu Shagari - Sokoto
17. Saleh Kogo Idrissa - Yobe
18. Joyce Obehi Abdulmalik - Edo
19. Hillary Ide Osho Oshomah - Edo
20. Fadima Murtala Aminu - Adamawa
21. Toyin Bolaji Adegoke - Kwara
22. James Kolawole Omotosho - Ogun
23. Nehizena Idemudia Ekunwe - Edo
24. Stephen Daylop Pam - Plateau
25. Akintayo Aluko - Ekiti State;
26. Dr. Nnamdi O. Dimgba - Abia
27. Emeka Nwite - Ebonyi
28. Abdulazeez M.Z. Anka - Zamfara
29. Abdu Dogo - FCT
30. Adamu Turaki Muhammed - Jigawa
Title :
Buhari Ya Nada Sabun Alkalai
Description : Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya amince da nadin alkalan kotunan tarayya 30. Shugaba Buhari ya amince da nadin ne bayan hukumar da k...
Rating :
5