Shugaba Muhammadu Buhari ya bada sakon ta’aziyyar shi ga iyalan Abubakar Audu inda ya bayyana cewa mutuwar Audu ya girgiza shi.
A cewar Jaridar The Punch, babban mai taimaka ma shugaban kasan akan hudda da jama’a, Garba Shehu ne ya bayyana kan ta’aziyar Buhari ga iyalan Audu.
Shugaban kasan ya bayyana cewa Audu mutum kirki ne kuma gogaggen dan siyasa. Sannan Yan kula da iyalan shi da dangin shi yadda ya kamata. Sai ya roko Allah ya basu hakurin rashi.
Audu kafin mutuwar shi shine dan takarar Jam’iyyar APC na zaben gwamnan jihar Kogi.
Title :
Buhari Ya Bada Sakon Ta’aziyya Ga Iyalan Audu
Description : Shugaba Muhammadu Buhari ya bada sakon ta’aziyyar shi ga iyalan Abubakar Audu inda ya bayyana cewa mutuwar Audu ya girgiza shi. A cewar Jar...
Rating :
5