Mutum 1 ya rasa ransa, inda wasu 3 suka jikkata sakamakon harin bindiga da aka kai a wani Masallacin 'yan Shi'a a kasar Bangaladash.
Shaidun gani da ido sun bayyana cewa, maharan sun shiga Masallacin tare da bude wuta kan mutanen da ke Sallah.
'Yan sanda sun bayyana cewa, mutane 5 ne suka kai harin.
Title :
An kaiwa 'yan Shi'a hari a Masallaci a Bangaladash
Description : Mutum 1 ya rasa ransa, inda wasu 3 suka jikkata sakamakon harin bindiga da aka kai a wani Masallacin 'yan Shi'a a kasar Bangaladash....
Rating :
5