Rahotanni daga karamar hukumar Mafa da ke jihar Borno na cewa wata
'yar Kunar bakin wake ta tashi bam din da ke jikinta tare da hallaka
mutane 8 da jikkata wasu da dama.
Lamarin ya faru ne a
lokacin da jami'an tsaro ke binciken 'yan gudun hijira da ke dawowa daga
Dikkwa, inda 'yar kunar bakin waken ta saje cikinsu. Yawancin wadanda
suka rasa rayukan na su dai mata ne.
Title :
An Kai Hari A Garin Kauye Mafe Dake Borno
Description : Rahotanni daga karamar hukumar Mafa da ke jihar Borno na cewa wata 'yar Kunar bakin wake ta tashi bam din da ke jikinta tare da hallak...
Rating :
5