ALALAN SHINKAFA
===============
*Sshinkafa ta tuwo
*Kwai
*Nama
*Hanta
*Attaruhu
*Albasa
*Magi Gishiri
*Curry
*Mai na gyada
a wan ke shinkafa a shanya ta bushe akai a nukata a tankade a kwaba da ruwa kamar kullun alala a jajjaga attaruhu a zuba a yanka albasa a zuba a yanka dafaffiyar hanta kanana a zuba ki daka dafaffan namanki ki zuba,
ki zuba dafaffan kwai da kika yanka,ki zuba magi da gishiri da curry kisa mai yadda zaiyi,ki jujjuya saiki zuba a leda ki dafa kamar alala,idan kuma na gwangwani zakiyi sai ki zuba mai a gwangwani jki zuba kullun ki turarashi, idan yayi sai a kwashe a zuba plas ki gwada kiji c
daga Asma'u Garba