Rahotannin daga kasar Misira na nuna cewa sama da mutane 200 sune suka mutu bayan da wani jirgi na kasar Rasha ta fadi dauki da mutane 217 da kuma ma’aikata guda 7.
Inda ake tabbatar ma BBC da aukuwar hakan, ofishin Firayim Minista Misira ya bayyana cewa wani jirgin kasar Rasha Airbus A-321 ta tashi daga Sham al Sheik zuwa St Petersburg ta fadi a yankin Sinai.
Mafi yawan wadanda ke cikin jirgin yan yawan bude Ido me saga kasar Rasha. Kamfanin Kogalymavia keda jirgin. A cewar CNN, mutane 217 da ma’aikata 7 ne cikin jirgin a lokacin data fadi.
Firayim Ministan Misira ya kira wani taron zauren zartarwa na kasar domin tattaunawa akan lamarin. Hukumomin kasar Misira na samun wahala zuwa Sinai Inda jirgin ya fadi domin kuwa wajen manyan du watsu ne.
Jirgin ta fadi be kimanin mintuna 23 da tashin ta. Akalla sama da motocin masu bada agajin gaggawa sama da 20 ne aka tura zuwa wajen da jirgin ta fadi domin bada agajin gaggawa.
Title :
Wani Jirgi Ta Fadi, Ta Kashe Mutane 200 A Misira
Description : Rahotannin daga kasar Misira na nuna cewa sama da mutane 200 sune suka mutu bayan da wani jirgi na kasar Rasha ta fadi dauki da mutane 217 d...
Rating :
5