Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa indiya... Buhari dai zai halarci taro India-africa sumit.. wanda ake sa ran zai kai kwana hudu a kasar Indiya.. wanna hotuna da aka dauka yayi da sauka a Indirha Ghandi international airport
Title :
[Photos] Buhari Ya Isa Indiya
Description : Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa indiya... Buhari dai zai halarci taro India-africa sumit.. wanda ake sa ran zai kai kwana hudu a k...
Rating :
5