Dan wasan Boxing Amurka Floyd Joy Sinclair wanda akafi sanni da Mayweather ya nuna duk bel din da yalashe a wasan guda 49 da yayi.. shi dai Mayweather ba ta samun nasara akan tun da ya fara wasa boxing din shekara 19 dasuka wuce.. ya lashe bel guda 22.. acikin wanda ya ci su hada WBC, WBA da IBF.
Title :
Mayweather Ya nuna Duka Bel Din Dayaci A shekara 19
Description : Dan wasan Boxing Amurka Floyd Joy Sinclair wanda akafi sanni da Mayweather ya nuna duk bel din da yalashe a wasan guda 49 da yayi.. shi dai ...
Rating :
5