Kwamitin kare hakkin 'yan Jarida a Najeriya ya baiyana damuwa da barazanar da wasu mutane suka yi wa wani dan Jarida na gidan rediyon Freedom a Kano Nasiru Salisu Zango game da labarin da ya wallafa na zargin lalata yara a wata makaranta mai zaman kanta a Kano
Title :
Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana
Description : Kwamitin kare hakkin 'yan Jarida a Najeriya ya baiyana damuwa da barazanar da wasu mutane suka yi wa wani dan Jarida na gidan rediyon Fr...
Rating :
5