Sheffield Wednesday ta fitar da Arsenal daga gasar cin
kofin Capital One Cup, bayan da ta doke ta da ci 3-0 a
wasan da suka yi a ranar Talata.
Shiffield wacce ke buga gasar Championchip ta fara cin
Arsenal ta hannun Ross Wallace sannan Lucas Joao ya
kara ta biyu kuma Sam Hutchinson ya ci ta uku.
Da wannan sakamakon Sheffield Wednesday ta kai wasan
daf da na kusa da karshe, wanda rabon da ta yi hakan
shekaru 13 da suka wuce.
Ga sauran wasannin da za a buga a ranar Laraba.
Liverpool vs Bournemouth
Man City vs Crystal Palace
Southampton vs Aston Villa
Man Utd vs Middlesbrough
Title :
An fitar da Arsenal daga Capital One Cup
Description : Sheffield Wednesday ta fitar da Arsenal daga gasar cin kofin Capital One Cup, bayan da ta doke ta da ci 3-0 a wasan da suka yi a ranar Tal...
Rating :
5