Ba saina bata Lokaci ina wani surutu ba da dogon bayani domin nasa dayawa basu sama na N33,600 da aka samu ba a kwanakin baya
wanda aka mora iya mora.
Ga Yanda Zaka Sama Bonus Din:
Da farko zan so kayi transfer naira N50 zuwa Layin MTN dinka wanda zasu zare naira N30 su barma N20
Bayan kayi wannan sai ka Danna *142#
Dazarar kayi haka zasu cire N30 sannan subaka Bonus din.
ALURA: Ka tabbatar kana tsarin MTN IPulse ko kuma True Talk