Kamarde yadda kuka sani irin wadannan matsalolin suna faruwa ga wadansu mutanen xakaji wasu sunce sim dinsu baya tura sakon text message to idan irin wannan matsalan suka faru to insha allah da kanka xaka iya gyara matsalarka
Idan matsalar ta faru xakaga in an Tura saisu Dinga Ganin
Rubutu kamar haka:
(MESSAGE SENDING FAILDE
CHEAK DATAILS) To yau indai
kana tareda mu A wannan
shafi Mai Albarka Matsalarka
Tazo Karshe Da yaddar Allah.
Dalilin Dayake Sawa Layi
Yadaina Tura Message Shine
Akwai Wasu Lambobi Wanda
Ake Kira da Message Center
Sune Suke Gogewa dan Haka
duk Lokacinda Kaga Layinka
Yadaina Tura Message
To message Center Dinkane ta
goge.
YADDA ZAKA GYARA MESSAGE
CENTER DINKA..
Kawai kashiga Menu na
wayarka Saika Shiga
Message>>More>> Message
setting>>Text
Message>>Messag e center
bayan Kashiga Nan Zakaga
akwati guda biyu
1. Message center name
2.message Center Number
To Ga yadda ake saita
Nakowane Layi.
MTN Message Centre Name
(MTN)
Message center Number:
234803000000
Etisalat Message Centre Name
(ETISALAT)
Message Center number:
2348090001518
Airtel Message Centre Name
(AIRTEL)
Message Center Number:
2348020000009
Glo Message Centre Name
(GLO)
Message Center Number:
2348050001501
Shikkenan Kana sakawa Dakayi
Save Ka Magance Matsalarka Ta
Message Insha Allah.
kada ku manta kuci gaba da sankamo mana abokanku xuwa wannan site mai albarka
Mungode
Title :
Yadda zaka Gyara layinka idan ya daina tura sakon message
Description : Kamarde yadda kuka sani irin wadannan matsalolin suna faruwa ga wadansu mutanen xakaji wasu sunce sim dinsu baya tura sakon text message t...
Rating :
5