Wata mata mai suna Amina Usman yar garin Azare dake jihar Bauchi Ta haifi Silifas. An ba wa 1Arewa rahoton cewa ita Amina dai bata Ciki. kawai dai tana ciwon ciki ne shiyasa taje asibiti. Likitan Asibitin me suna Ahmed Yeru shine ya gwada ta yaga abunda yake damun sai ya ce mata ta sha Paracetamol sai kuma yace mata ta dawo washe gari.
Bayan shi likitan Ya tafi gida sai a kira aka sanar dashi cewa ita Amina Usman ta haifi Silifas. Yanxu haka dai Amina tana Asibiti
Title :
[Photos] Wata Baiwar Allah Ta Haifi Silifas
Description : Wata mata mai suna Amina Usman yar garin Azare dake jihar Bauchi Ta haifi Silifas. An ba wa 1Arewa rahoton cewa ita Amina dai bata Ciki. kaw...
Rating :
5