Acikin Kwana biyunnan Naga Anata post Ana Labari Gameda film din Gwaska Ta ko Ina Wanda A zahirin Gaskiya inbanta Bada Al Adarmu babu abinda Yanuna
.
Adam Zango shine Dan film nafarko da yafara nuna Kafirci Ko kuma yafita Arne a film
.
Shi yayi Basaja Film dinda take Nuna damfara
.
Shi yazo Yayi Nas Film dinda inbanda matsa Babu abinda Ta kunsa
.
Shi yayi Yakin imani Film dinda Take Daukeda Shirka Karara
.
Shi yayi Gwaska Yanzu kuma Film din sata
.
Dukda Ni ba mai kallon Fima fimai Bane ko wane iri Amma Ga Yadda ake bada Labarinsa Na tabbata Inbanda shirme Da shiririta Babu Abinda Yayi A ciki
.
Hausa Film yasa Yaran Yanzu Suke tashi Da maganganun Batsa rashin kunya Da soyayya Zallah
.
A Hakikanin Gaskiya inbanda Bata Tarbiyya DaRashin kunya Babu abinda film din hausa Take koyawa yara
.
Jama'a Yamata Musan Inda duniya Ta dusa Muyi aiki Da hankulanmu Domin martaba kanmu Da mutuncinmu
.
A yanzu Film din hausa itace jigonda yafi komi Muni wajen bata tarbiyya da kuma Yadda yanzu Aka rinka Fassara fina finan indiya zuwa hausa
.
Saboda haka muyi Taka tsantsan A gidajenmu Gameda Irin wadannan Fina Finan 'yan uwa
Post written by Royalmaster
Title :
Shin Adam A Zango Bata Ma Yara Tarbiya Yakeyi ?
Description : Acikin Kwana biyunnan Naga Anata post Ana Labari Gameda film din Gwaska Ta ko Ina Wanda A zahirin Gaskiya inbanta Bada Al Adarmu babu abin...
Rating :
5