Sarkin Kano Sanusi Lamido Sunusi wanda ya ke Saudiyya a yanxu ya auri yar Lamido Adamawa Sa’adatu Barkindo-Musdafa. Ita yar shekara sha takwas ita ce matan sa na hudu..aure dai anyi shi bayan sallah Jumma'a da ya gabata.
Gwamnan jihar kano Abdullahi Ganduje shi ya je garin Adamawa a masayi wakilin Ango sai kuma Gwamnan Adamawa Jibrilla Bindow shi ne wakilin amarya.
Tun da dai ake ta jita-jitan akan magana aure, wanda ake gani ita yarinya bata kai na aure ba.. amma yanxu bayan ta gama secondary school shi ne aka mata aure...Sarkin Kano dai yana Auren Sadiya yar Ado Bayero da kuma Maryam da Rakiya... Allah ya basu zaman lafiya... Amin
Title :
Sarkin Kano Ya Auri Yar Lamido Adamawa Aboye
Description : Sarkin Kano Sanusi Lamido Sunusi wanda ya ke Saudiyya a yanxu ya auri yar Lamido Adamawa Sa’adatu Barkindo-Musdafa. Ita yar shekara sha takw...
Rating :
5