Kamfani riga na mallakan Mawaki Amurka Kanye West ta fitar da sabo Suwaita [Rigan Sanyi ] me suna Yeezus Sweater wanda zasu fara sayar akan dalla amurka $2, 750 USD wanda indan an juya shi zuwa kudin mu na Najeriyar yakai kimani N605,000.. Shin zaka iya siya? ni a tunani na asara ne kawai.. kaifa?
Title :
[Photos] Shin Zaka Iya Siyan Wanna Suwaita Akan Kudin Dunu Dari Shida?
Description : Kamfani riga na mallakan Mawaki Amurka Kanye West ta fitar da sabo Suwaita [Rigan Sanyi ] me suna Yeezus Sweater wanda zasu fara sayar akan ...
Rating :
5