Mutane fiye da hamsin sun rasu a Masallacin Ka'aba da ke Makka a Saudiyya bayan da injin na daga kaya ya fado kasa.
Injin din ya fado ne sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka sharara.
Hukumomi a Saudiyya sun ce a kalla mutane 30 sun rasu sakamakon hadarin.
Lamarin ya faru 'yan makonni kafin gudanar da Arafa a yayinda maniyyata daga kasashe daban-daban na duniya suka hallara a kasar domin sauke farali.
Title :
Mutane 52 sun rasu a Masallacin Ka'aba
Description : Mutane fiye da hamsin sun rasu a Masallacin Ka'aba da ke Makka a Saudiyya bayan da injin na daga kaya ya fado kasa. Injin din ya fado n...
Rating :
5