Dan wasan gaban Barcelona dan kasar Argentina wato Lionel MESSi yasamu rauni a yayin karawan su da sukayi da takwararsu wato Las Palmas yayin suka tashi ci 2-1 a wannan asabar da ya gabata.
An tabbatar da cewar rauni da MESSi yasamu zai kaishi tsawon sati 7 zuwa 8 kafin yaci gaba da taka leda.
Title :
MESSi ya samu Mummunar Rauni
Description : Dan wasan gaban Barcelona dan kasar Argentina wato Lionel MESSi yasamu rauni a yayin karawan su da sukayi da takwararsu wato Las Palmas yayi...
Rating :
5