Wani mutum me suna Daniel Paul da garin Akwa Ibom ya yi wata yan yar shekara daya da rabi fyada a garin Benin. Shi Daniel Ya dauke ita yarinya ya kaita daki san sanna yakunna speaker rediyon sa dan ita uwar yarinya taji kara kuka yar ta.sai ya aikata fyaden. ita maman yarinya wanda take sayar da abun abakin kofar gidan taji koka yarta ne yayin da ta gaggara yin fisari. Sa ana takai ita yar asibiiti yayin da likitoti suka ka gama gwai sun gano da cewa fyade akamata.
Wanna Shine Daniel paul
Shide Daniel Paul ya yarda da zargi da aka masa..Yanzu hakaya hannu ya tsanda
Yan Da aka ta mata Fyade
Daniel Paul
Title :
Matashi Dan Shekara 26 Yayiwa Yarinya Yar Shekara Daya Da Rabi Fyade
Description : Wani mutum me suna Daniel Paul da garin Akwa Ibom ya yi wata yan yar shekara daya da rabi fyada a garin Benin. Shi Daniel Ya dauke ita ya...
Rating :
5