Wata fa'idah ce mai sauki kuma mai mutukar amfani ga 'Yan Adam domin samun lafiya daga manyan cututtukan da ake fama dasu azamanin nan.
Mun kawo fa'idar ne domin dalibanmu na ZAUREN FIQHU wadanda suke fama da larurori kamar haka:
* AIDS (KANJAMAU).
* HEPATITIS.
* CIWON HANTA.
* TYPHOID FEVER.
* CIWON ZUCIYA.
* KUMBURIN HANTA.
Duk wanda yake fama da wata daga cikin larurorin nan ya yawaita Shan NONON RAKUMI DA FITSARIN RAKUMIN. Za'a sha har tsawon kamar kwanaki saba'in (70) ajere.
In sha Allahu Za'a samu lafiya Sosai. Koda chutar ta kai Matsayin yadda likitocin zamani sun kasa ganota ko maganceta. In dai akayi amfani da wannan fa'idar tare da gaskatawa Za'a samu lafiya.
Wannan fa'idah ta samo asali ne daga Asibitin Manzon Rahama (saww). Akwai wasu mutanen da suka zo suka Musulunta amma suna fama da wata irin chuta wacce ta kumbura musu jiki sosai.
Sai Ma'aiki (saww) yace suje su rika shan fitsarin Rakuman Zakkah da aka tara, da kuma nononsu. Nan da nan suka samu lafiya. Daga baya sukayi ridda suka gudu. Amma an kamosu an yanke musu hukunci.
Daga wannan ne Likitocin Musulunci da Likitocin turawa suka dauki hadisin sukayi bincike akan wannan fa'idar. Kuma sun jarraba sun tabbatar da ingancinta.
ZAUREN FIQHU yana bukatar cewa ayi forwarding din wannan rubutun domin fa'idantuwar 'yan uwa Musulmai masu fama da Jinya. Idan kai baka da bukata, watakil wani zai gani ta hannunka yaje ya jarraba.
DAGA ZAUREN FIQHU WHATSAPP.