Kungiyar Kwallon kafa ta Liverpool ta sanya ma takardar yarjejeniya da dan wasan Najeriya mai shekaru 18, Taiwo Awoniyi.
Awoniyi yayi zama a Bundesliga inda ya buga wasan masu kasa da shekaru 17.
A wata fira da yayi da Liverpoolfc.com ya bayyana cewa: “Zan yi duk kokarin da zanyi domin inga na gyara kaina kuma na taimaki wannan kungiyar. Kuma baza ni bawa masu kallo kunya ba.”
Title :
Liverpool Ta Dauki Da Wasan Najeriya Awoniyi
Description : Kungiyar Kwallon kafa ta Liverpool ta sanya ma takardar yarjejeniya da dan wasan Najeriya mai shekaru 18, Taiwo Awoniyi. Awoniyi yayi zama ...
Rating :
5