Dan wasa kwallon kafa Bayern Munich Robert Lewandoski Ya
zira kwalo Biyar a minti tara a lokacin da club dinsa Bayern Munich ta ke kara
wa da Wolfsburg dake jamus.A baya dai (2013) shi Lewandoski ya ta ba zira wa club din Real madrid dake kasar
spain kwallo hudu ayayin wasa turai.Shi dai Robert wanda bafara wasan dashi ba
saida aka je hutun rabin lokaci wanda ya maye gurbin da wasan sakiya Munich Thiago Alcantara.Robert ya fara
zira kwalon ne bayan minti shida da shigo wa filin.
Lewadoski tare da mata shi Anna Stachurska
Robert Lewandoski dai ya kafa tarihi a Jamus da
kuma duniya gaba daya wanda shine da wasa na farko wanda yazira kwallo uku a
minti hudu wanda ya karya tarihi tsoho dan wasa Duuisburg Michael Toennies
wanda ya zira kwallo uku a minti shida ashekara 1991.
Title :
Lewadoski Ya Zira Kwallo Biyar A Minti Shida
Description : Dan wasa kwallon kafa Bayern Munich Robert Lewandoski Ya zira kwalo Biyar a minti tara a lokacin da club dinsa Bayern Munich ta ke kara ...
Rating :
5