Hakika ita wannan iskar tana fita ne abisa dalilin budewar da al'aurar mace tayi, adalilin yawan haihuwa.
Maganin abun shine ki nemi maganin da zakiyi amfani dashi wanda zai sanya ki samu tsukewa da matsewa.
Daga cikin abubuwqn da ake amfani dasu awannan fannun akwai Alimun, Man shanu, Ganyen magarya, da kuma ganyen zogale.
Shi ganyen magarya idan kika dafashi tare da alimun kika tace, Sai ki rika zama acikinsa tun da dan Duminsa.
Ki maimaita wannan kamar kwana 5 ko 7 kafin kije shimpidar maigidanki. (dama ba zakiyi ba sai da amincewarsa). Allah yasa adace.