Ana ci gaba da aiyuka don samar da mota mara matuki, inda kamfanin sadarwa na Google ya fitar da samfurin irin wannan mota da zai samar.
An fitowa da jama'a wannan motar a helkwatar Google da ke birnin California na Amirka, wadda za ta iya tsare kanta daga faruwar hatsari.
Nan da shekarar 2020 kamfanin na Google da sauran kamfanunnuka suke shirin kammala samar da dukkan fasahar kera motocin marasa matuka.
Title :
Google ya fitar da samfurin mota mara matuki da zai samar
Description : Ana ci gaba da aiyuka don samar da mota mara matuki, inda kamfanin sadarwa na Google ya fitar da samfurin irin wannan mota da zai samar. An...
Rating :
5