shin akway wata number da kakesu ta dena kiranka?
Wana shine hanya mafi sauki da zakabi domin dakatar da number da baka bukata tana kiranka
kaway ka dana wana number *35*0000* number wanda kakeso ka dakatar# shikena sai ka yi send.
To daga nam baze kara call naka ya shiga ba
idan kuma kanaso yaci gaba da kiranka sai ka dana *35*0000# shikena.
Aman kasani cewar in har kadana *35*0000# to fa duk yawan numbers da kayiwa zasu fita sai ka kara kullesu
kuma yana aiki a ko wani waya