NA Naja'atu muh'd..
Driving take tana xuba gudu akan titi tana
sauri xataje dauko brodanta a airport ya dawo daga sweden ta qarasa
dae-dae sanda yake saukowa daga jirgi a guje ta tafi tae huggin dinsa
tana daria! kae reesah ke bakya girma neh? uhm uhm bro kae kadaenefa
gareni ta fada cikin shagwaba to naji xaki barni muje gida ko anan xamu
tabe? tasa daria ta karbi briefcase dinsu suka wuce mota
A can gida kuwa maama tanata shirin tarar babban danta Fawwaz wanda ya
shafe shekara 2 yana masters dinshy sannan yana kula da companyn Abba
nasu sae yau ya dawo 9ja cike da shauki da nasarori masu taarin yawa...
suna shigowa ya kwalawa maama kira momma kina ina am back! Ta sauko da
gudu daga stairs suka rungume juna suna daria..... Eh gaskya neh wato
momma akae missing banda ni koh? xonan babyna kinji daman ke kadae ce
tawa fareesa tasa daria ta rungume Abba shi kam fawwax ya tsaya yana
sosa qeya suna daria ya rungume abba am so sowie dad plxxx i dunno ur
around suka saka daria ya daki kafadar dansa ya rungumeshi cikin jin
dadin ganinsa....
Get sitted mana kuna tsaye kamar soldiers maama
ta kae mata duka ta ruga daaki tana daria...... wat a happy family???
its sweet to be at home i miss u so much ya fada yana kallon iyayen nasa
Oya ka huta muje dinning son. ok dad lemme take a shower first ya miqe ya nufi part dinsa........
Hmm
Alh Mansur babban dan kasua ne wanda yake da companys dayawa a 9ja da
sweden su uku ne a gun mahaefiyarsu mansur ne babba sae mae bi masa
Yusuf sae karima autarsu mahaefinsu ya bar musu dukia kafin ya rasu
Yusuf babban manager ne a bank of the world yana da yara 4,sadat ne
babba wanda yake karatu a uk sae sumayya mae bi masa wadda take medcine a
india sae faruq da yake radiology sae teemah da take 9ja ta gama