PAOK ta Girka ta tabbatar da karbo Barbatov na Belgium daga Monaco kan kwantaragin shekara guda. A gobe Alhamis ake sa ran kungiyar zata diba lafiyar dan wasan.
Title :
Dimitar Berbatov ya koma PAOK ta Girka
Description : PAOK ta Girka ta tabbatar da karbo Barbatov na Belgium daga Monaco kan kwantaragin shekara guda. A gobe Alhamis ake sa ran kungiyar zata dib...
Rating :
5