Manyan masha huran mutanen Katsina, wadanda suka hada da yan kasuwa da 'yan siyasa, sunyi karo-karo sun sayi Raguna Trailer guda wanda suka aikowa Baba Buhari!
Amman Kash! Baba yace a maida musu yagode!
Yaya kuke ganin wannan mataki da Baba ya dauka?
Title :
Buhari yaki karba kyautar Raguna Trailer guda!
Description : Manyan masha huran mutanen Katsina, wadanda suka hada da yan kasuwa da 'yan siyasa, sunyi karo-karo sun sayi Raguna Trailer guda wanda s...
Rating :
5