Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yi
matukar kaduwa game da bala’in da ya faru jiya a
Saudiyya, wanda ya yi sanadiyyar asarar rayukan
daruruwan mahajjata cikin su har da wasu ‘yan Najeriya.
Title :
BUHARI Ya Jajantawa Iyalan Wadanda Suka Rasa
Rayukansu A Saudiyya
Description : Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yi matukar kaduwa game da bala’in da ya faru jiya a Saudiyya, wanda ya yi sanadiyyar asarar...
Rating :
5