Shugaban Najeriya Muhamadu Buhari ya hadu da Prime Ministan Ingila, David Cameron a taron Majalisar Dinkin Duniya na 7o.
Buhari ya hadu da shuwagabannin duniya inda suka tattauna akan: cigaban da ake samu Najeriya, yaki da ta’addanci, dakila mugayan halayya da kuma tsaron duniya.
Shugaba Najeriya ya je Biritaniya inda suka tattauna da Cameron bayan da yaci zabe, wanda wannan shine ziyarar shi ta farko tun da yaci zabe.
Najeriya dai ta samu yancin kanta daga Biritaniya a 1 ga watan Actoba a shekarar 1960.
Title :
Buhari Ya Hadu Da Cameron
Description : Shugaban Najeriya Muhamadu Buhari ya hadu da Prime Ministan Ingila, David Cameron a taron Majalisar Dinkin Duniya na 7o. Buhari ya hadu da ...
Rating :
5