Shekaran Jiya Alhamis 3 ga watan satumba 2015
Aka Rabawa Iyalan Rabilu Musa Ibro Gado
Wanda ya Mutu Yabar Naira Miliyan Talatin
3000 000 Aasusubsa Nabankin Union bank
Yana Da Terela Bus Guda Biyu Kuma Yana da
Gidan Man fetir A Wudil Da Kaduna Yola Road
Sai Sabon Gidan Mansa Daya Mutu Yabari
AnayiBayannan Yana Da Gida Guda Daya Agarin Abuja Federal Republic Of Nigeria A Garumfa
Yarasu Yabar Mata Guda Uku
Da Yara Guda Ashirin 20 Ibro Asalinsa Dan Garin Dan Lasanne DakeKaramar Hukumar Wudil Yarasu Bayan Yadanyi Danyi Jinya Tadan Wani Lokaci Wato Cutar Hanta Ya Kasance Anbashi Chairman Na harkar Film
Din Hausa Na Arewacin Nigeria Dakuma
Bangaren Chamama?
Wannan Shine Takaitaccen Tarihen Marigayi
Rabilu Musa Ibro... Allah" Yagafar tamasa Da Rahama
Title :
An Rabawa Iyalan Rabilu Musa Ibro Gado
Description : Shekaran Jiya Alhamis 3 ga watan satumba 2015 Aka Rabawa Iyalan Rabilu Musa Ibro Gado Wanda ya Mutu Yabar Naira Miliyan Talatin 3000 0...
Rating :
5