Yayin da abinda ke faruwa a kasar Saudiyyan na rasuwan Mahajjata Sama dari bakwai,An kama Yarima Saudiyya Majed Abdulaziz Al-Saud da shekara ashirin da takwas a Hotal
din Beverly Hills estate da niyan yi fyade ma wata ma aikaciya hotal..shi yarima tuni an karbi belin sa akan dalla amurka $300.000.. kuma za a gabatar dashi agaba kotun a ranar 19 ga watan Oktoba 2015..
Allah Shi kyauta
Title :
An kama Yarima Saudiyya Da Niyan Yin Fyade A Amurka
Description : Yayin da abinda ke faruwa a kasar Saudiyyan na rasuwan Mahajjata Sama dari bakwai,An kama Yarima Saudiyya Majed Abdulaziz Al-Saud da shekara...
Rating :
5