Masu Amfani da Layin Glo zasu ji dadin wannan garabasar wanda ke aiki akan kowace waya da computerba tare da wani ciwon kai ba..
Wannan Tsarin dai ana samun data mai kimanin 1GB akan Naira 100…
Yanda Zaka shiga wannan Tsarin
>> Da farko ka tabbatar kanada naira 100 zuwa sama a Layin Glo dinka
Bayan wannan sai ka tura sako da 1 ko kuma 1000 zuwa ga 7070 bayan kayi zaa cire N100 din da kasa
Bayan wasu mintina zaa turo ma da sako kamar haka “Your subscription has been purchased to activate send PAYU to 127″
Bayan nan sai ka danna #122*22# domin duba yawan MB dinka
ALURA: Garabasar zuwa kwana 15 ne kacal. sannan idan baya aiki ka danna PAYU to 127
Title :
Yanda Zaka Sama GLO Unlimited GB, Mai Aiki a Kowace Waya
Description : Masu Amfani da Layin Glo zasu ji dadin wannan garabasar wanda ke aiki akan kowace waya da computerba tare da wani ciwon kai ba.. Wannan Tsa...
Rating :
5