Ina farin cikin shaida maku cewa duk wani candidates wanda ya zana jarabawar West Africa Examinations Council (WAEC) 2015
June/July internal examination cewa sakamako/result dinsu ya fito online.
Candidates zaku iya biyo wadannan matakan domin duba sakamakonku na 2015 WAEC a online.
Matakan da zaka b domin duba WAEC Result dinka ta 201G May/June online
a website dinsu.
1. Ka ziyarci WAEC result-checking portal anan www.waecdirect.org
2. Ka zabi Examination Year Type.
Wato Ka Xabi: June/July
3. Ka zabi Examination Year i.e. 2015
4. Ka sanya Scracth card PIN number dinka
5. Ka sanya Examination Number dinka
6. Sannan a karshe, ka latsa akan“Check My Result” domin duba sakamakon ka.
Go online now and check it and don’t forget to
come back here to share your success stories....
Allah Ya Bada Sa'a.....
Title :
Yanda Zaka Duba Waec Result Naka
Description : Ina farin cikin shaida maku cewa duk wani candidates wanda ya zana jarabawar West Africa Examinations Council (WAEC) 2015 June/July intern...
Rating :
5