A jiya Alhamis 27, ga watan Agusta, Shuwagabannin Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sunyi zargi Shugaba Muhammadu Buhari sosai wanda ya nada ’yan Arewa da yawa.
A bayani daga Maimagana da yawun Shugaban Kasa, Femi Adesina yace, Buhari ya amince da saduwan Babachir David Lawal dan jihar Adamawa kamar yadda Babban Sakataren Kasa. Kuma ya nada Abba Kyari dan jihar Borno kamar yadda Chief of staff.
Sauran saduwan Shugaba Buhari ya amince. Akwai Kanar Hameed Ibrahim Ali (Ritaya) na wurin Kamfutora Janar Najeriyan Kastam, da Kure Martin Abeshi na wurin Kamfutora Janar Hukumar Shigon Najeriya, da Sanata Ita Enang na wurin Babban Mai bawan Shugaban na Majalisar Datijjai da kuma Suleiman na wurin Mai Bawa na Majalisar Wakilai.
A hirar da Jaridar The Punch, shuwagabannin APC sunce saduwan na ’yan Arewa kawai ne. Sunce Shugaba Buhari yana ba Jami’yyar APC sunan mara kyau.
Wani jagoran Jam’iyyar APC yace: “Shugaban bai dauki shawara kafin ya amince da saduwan. Kuma yanzu mutanen Najeriya zasu ba jam’iyyar din da Shigaban kamar yadda jam’iyyar ’yan Arewa da kuma Shugaban Arewan Najeriya.”
Kuma jagoran na dabam jam’iyyar APC yace: “Shugaba Buhari baya samu kuri’a da yawa daga Maso-gabacin Kudu, amma ya kamata ba mu manta da yankin akan manyan saduwan.
“Kuma a Yamancin-Kudu wandada sun taimako shi da goya bayan shi, menene muna ba yankin akan godiya? Muna son yi hankali kafin damu hallaka jam’iyyar din.”
Title :
Shuwagabannin APC Sun Zargi Buhari
Description : A jiya Alhamis 27, ga watan Agusta, Shuwagabannin Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sunyi zargi Shugaba Muhammadu Buhari sosai wanda...
Rating :
5