Daani mai hankalice da na wa'aztu da wannan cin amana da Alhaji Nazifi yayimin. Amma ina sai ma na kara dulmiya mai fadin (Duniya). Tun ina kunyar jamaa har na fitsare domin kuwa samari har gida suke zuwa daukana. Da tsegumi yayiwa Hajjo yawa sai kawai ba tare da shawarar kowa ba ta siyarda gidan da muke na kara kudi muka siyi wani a wara unguwar muka bar wadda aka sanmu.
A cikin wannan hali ne duniyar ta dan faramin wuya domin na rabu da Alhaji Nazifi kuma ba wani mai dan damshi damshin duk yan qara qara ne. Watarana ina zaune a gidanmu sai ga kawata samira wadda muka hadu da ita a wani club har muka kulla kawance. Ganin da taimin wani irine yasa ta tambayar meke damuna. Ni kuma na zayyane mata cewa ba fa harka kwaba biyu. Samira burger tayi dariya kana tacemin "Lina yanzu wake ta maza? Ai naira na hannun mata Hajiyata in dollar kike so in pound kike so duk zaki samu. in kin shirya zan miki hanyar wata Hajiyata a birnin tarayya take. wallahi naira sai dai ki bayar".
Mafarin shigata harkar madigo kenan. Bana mantawa farkon yina ba karamin tsoro naji ba kuma kwata kwata banda zafi ba abinda na fahimta. Amma daga baya sai gashi inba naga mahaukatan kudi ba bana yarda da da namiji. A yanzu kam na fara hawa sama domin yar motar nan daI ta zamani ina da ita. sutura da gwala gwalai kuwa sai dai a gani a jikina. Hajiya Rabi itace wadda muke abin tare hamshakiya kuma matar hamshakin mai dukiya. Saboda son da takemin ne tace muyi aure domin batason ta rika sharing dina da wata domin ina da dandanon da ba kowace mace ce zatayi amfani dani ta barni ba. (ya salam).
shekararmu guda da ita sai naga ta fara juyamin baya na shiga damuwa iyaka. Har na tuntubi Burger akan haka daga karshe sai muka gano wata ce tasha gabana. Abin takaici gareni yarinyar ko kama kafata batayi ba a haduwa. Ganin haka yasa Samira ta bani shawarar muje wajen uwargidanta ta bamu shawara. Uwani Caka itace Uwargidantata Hamshakiyar karuwa kuna magajiya wadda tayi suna har ga manyan kasa. Ita ta sanar dani ai duniyar bariki sai da neman taimako tace kana iyakar kokarinka ma ya ka cika bare kuma ka zauna haka.
Zaune muke gaban bokan yana ta surkullensa bayan Uwani ta gama yimasa bayanin matsalata. Can ya dago kai yace "akwai hanya biyu ko dai na yarda ya sadu dani a kan qur'ani maana wani gadone dashi wanda ya jejjera fallayen qur'ani mai girma sai mu kwanta a kansu. ko kuma yace in biyoshi inga wani abu jikina na rawa ta kaini wani dan daki ta bude subhanallahi me zan gani wata yarinya ce a kwance wani irin narkeken miciji yana lasar gabanta. tsigar jikina ta tashi yarrrr yace nima irin gaka zanyi. Cikin sauri na kona wurinsu Uwani ina cewa "Bazan iya ba" cikin kuka na kama hanya zan fita daga gidan. "Dole ne ki zabi daya ko yanzu na tsotse jininki yarinya" Muryar boka ce ke fadin haka cikin wani sauti mai sa me ciki bari...
Tukuna ma dai..