Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Rahma Sadau zata fara fita a fim din Nollywood.. ita Jaruma wanda Ali Nuhu ne wakilin ta da kuma manager ta, ake sammani shi ya mata hanya shiga fina finai Nollywood. ita Rahma Sadau dai zata fita awani fim mai suna The Light Will Come' tare da Majid Michel da kuma Mercy Johnson.
Jaruma fina-finan Hausa maza irin su Ali Nuhu da Sani Danja da Yakubu Mohammed ne ke fito a fina-finan na Nollywood.
Title :
Rahma Sadau Zata Fara Yin Najeriya Fim [Nollywood]
Description : Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Rahma Sadau zata fara fita a fim din Nollywood.. ita Jaruma wanda Ali Nuhu ne wakilin ta da kuma manager ...
Rating :
5